Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 50 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿قُل لَّآ أَقُولُ لَكُمۡ عِندِي خَزَآئِنُ ٱللَّهِ وَلَآ أَعۡلَمُ ٱلۡغَيۡبَ وَلَآ أَقُولُ لَكُمۡ إِنِّي مَلَكٌۖ إِنۡ أَتَّبِعُ إِلَّا مَا يُوحَىٰٓ إِلَيَّۚ قُلۡ هَلۡ يَسۡتَوِي ٱلۡأَعۡمَىٰ وَٱلۡبَصِيرُۚ أَفَلَا تَتَفَكَّرُونَ ﴾
[الأنعَام: 50]
﴿قل لا أقول لكم عندي خزائن الله ولا أعلم الغيب ولا أقول﴾ [الأنعَام: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ba zan ce muku, a wurina akwai taskokin Allah ba. Kuma ba ni sanin gaibi, kuma ba ni gaya muku cewa ni mala'ika ne. Ba ni bi, face abin da ake yiwo wahayi zuwa gare ni." Ka ce: "Shin, makaho da mai gani suna daidaita? Shin fa, ba ku yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ba zan ce muku, a wurina akwai taskokin Allah ba. Kuma ba ni sanin gaibi, kuma ba ni gaya muku cewa ni mala'ika ne. Ba ni bi, face abin da ake yiwo wahayi zuwa gare ni." Ka ce: "Shin, makaho da mai gani suna daidaita? Shin fa, ba ku yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ba zan ce muku, a wurina akwai taskõkin Allah ba. Kuma ba ni sanin gaibi, kuma ba ni gaya muku cẽwa ni malã'ika ne. Ba ni bi, fãce abin da ake yiwo wahayi zuwa gare ni." Ka ce: "Shin, makãho da mai gani sunã daidaita? Shin fa, ba ku yin tunãni |