Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 51 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَأَنذِرۡ بِهِ ٱلَّذِينَ يَخَافُونَ أَن يُحۡشَرُوٓاْ إِلَىٰ رَبِّهِمۡ لَيۡسَ لَهُم مِّن دُونِهِۦ وَلِيّٞ وَلَا شَفِيعٞ لَّعَلَّهُمۡ يَتَّقُونَ ﴾
[الأنعَام: 51]
﴿وأنذر به الذين يخافون أن يحشروا إلى ربهم ليس لهم من دونه﴾ [الأنعَام: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka yi gargaɗi da shi ga waɗanda suke jin tsoron a tara su zuwa ga Ubangijinsu, ba su da wani masoyi baicin Sa, kuma babu mai ceto, tsammaninsu, suna yin taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka yi gargaɗi da shi ga waɗanda suke jin tsoron a tara su zuwa ga Ubangijinsu, ba su da wani masoyi baicinSa, kuma babu mai ceto, tsammaninsu, suna yin taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka yi gargaɗi da shi ga waɗanda suke jin tsõron a tãra su zuwa ga Ubangijinsu, ba su da wani masõyi baicinSa, kuma babu mai cẽto, tsammãninsu, sunã yin taƙawa |