Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 56 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿قُلۡ إِنِّي نُهِيتُ أَنۡ أَعۡبُدَ ٱلَّذِينَ تَدۡعُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِۚ قُل لَّآ أَتَّبِعُ أَهۡوَآءَكُمۡ قَدۡ ضَلَلۡتُ إِذٗا وَمَآ أَنَا۠ مِنَ ٱلۡمُهۡتَدِينَ ﴾
[الأنعَام: 56]
﴿قل إني نهيت أن أعبد الذين تدعون من دون الله قل لا﴾ [الأنعَام: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Lalle ne ni, an hana ni in bauta wa waɗanda kuke kira daga baicin Allah." Ka cc: "Ba ni bin son zuciyoyinku, (domin in na yi haka) lalle ne, na ɓace. A sa'an nan, kuma ban zama daga shiryayyu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle ne ni, an hana ni in bauta wa waɗanda kuke kira daga baicin Allah." Ka cc: "Ba ni bin son zuciyoyinku, (domin in na yi haka) lalle ne, na ɓace. A sa'an nan, kuma ban zama daga shiryayyu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle ne ni, an hana ni in bauta wa waɗanda kuke kira daga baicin Allah." Ka cc: "Ba ni bin son zũciyõyinku, (dõmin in nã yi haka) lalle ne, nã ɓace. A sa'an nan, kuma ban zama daga shiryayyu ba |