Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 55 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَكَذَٰلِكَ نُفَصِّلُ ٱلۡأٓيَٰتِ وَلِتَسۡتَبِينَ سَبِيلُ ٱلۡمُجۡرِمِينَ ﴾
[الأنعَام: 55]
﴿وكذلك نفصل الآيات ولتستبين سبيل المجرمين﴾ [الأنعَام: 55]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kamar wannan ne Muke bayyana ayoyi, daki-daki, kuma domin hanyar masu laifi ta bayyana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wannan ne Muke bayyana ayoyi, daki-daki, kuma domin hanyar masu laifi ta bayyana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wannan ne Muke bayyana ãyõyi, daki-daki, kuma dõmin hanyar mãsu laifi ta bayyana |