Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 61 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَهُوَ ٱلۡقَاهِرُ فَوۡقَ عِبَادِهِۦۖ وَيُرۡسِلُ عَلَيۡكُمۡ حَفَظَةً حَتَّىٰٓ إِذَا جَآءَ أَحَدَكُمُ ٱلۡمَوۡتُ تَوَفَّتۡهُ رُسُلُنَا وَهُمۡ لَا يُفَرِّطُونَ ﴾
[الأنعَام: 61]
﴿وهو القاهر فوق عباده ويرسل عليكم حفظة حتى إذا جاء أحدكم الموت﴾ [الأنعَام: 61]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne Mai rinjaya bisa ga bayinSa, kuma Yana aikan masu tsaro a kanku, har idan mutuwa ta je wa ɗayanku, sai manzannin Mu su karɓi ransa alhali su ba su yin sakaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne Mai rinjaya bisa ga bayinSa, kuma Yana aikan masu tsaro a kanku, har idan mutuwa ta je wa ɗayanku, sai manzanninMu su karɓi ransa alhali su ba su yin sakaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shĩ ne Mai rinjãya bisa ga bãyinSa, kuma Yanã aikan mãsu tsaro a kanku, har idan mutuwa ta jẽ wa ɗayanku, sai manzanninMu su karɓi ransa alhãli su ba su yin sakaci |