Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 60 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَهُوَ ٱلَّذِي يَتَوَفَّىٰكُم بِٱلَّيۡلِ وَيَعۡلَمُ مَا جَرَحۡتُم بِٱلنَّهَارِ ثُمَّ يَبۡعَثُكُمۡ فِيهِ لِيُقۡضَىٰٓ أَجَلٞ مُّسَمّٗىۖ ثُمَّ إِلَيۡهِ مَرۡجِعُكُمۡ ثُمَّ يُنَبِّئُكُم بِمَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ﴾
[الأنعَام: 60]
﴿وهو الذي يتوفاكم بالليل ويعلم ما جرحتم بالنهار ثم يبعثكم فيه ليقضى﴾ [الأنعَام: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne wanda Yake karɓar* rayukanku da dare, kuma Yana sanin abin da kuka yaga da rana, sa'an nan Yana tayar da ku a cikinsa, domin a hukunta ajali ambatacce sa'an nan kuma zuwa gare shi makomarku take, sa'an nan kuma Ya ba ku labari da abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne wanda Yake karɓar rayukanku da dare, kuma Yana sanin abin da kuka yaga da rana, sa'an nan Yana tayar da ku a cikinsa, domin a hukunta ajali ambatacce sa'an nan kuma zuwa gare shi makomarku take, sa'an nan kuma Ya ba ku labari da abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shĩ ne wanda Yake karɓar rãyukanku da dare, kuma Yanã sanin abin da kuka yãga da rãna, sa'an nan Yanã tãyar da ku a cikinsa, dõmin a hukunta ajali ambatacce sa'an nan kuma zuwa gare shi makõmarku take, sa'an nan kuma Ya ba ku lãbari da abin da kuka kasance kunã aikatãwa |