Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 63 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿قُلۡ مَن يُنَجِّيكُم مِّن ظُلُمَٰتِ ٱلۡبَرِّ وَٱلۡبَحۡرِ تَدۡعُونَهُۥ تَضَرُّعٗا وَخُفۡيَةٗ لَّئِنۡ أَنجَىٰنَا مِنۡ هَٰذِهِۦ لَنَكُونَنَّ مِنَ ٱلشَّٰكِرِينَ ﴾
[الأنعَام: 63]
﴿قل من ينجيكم من ظلمات البر والبحر تدعونه تضرعا وخفية لئن أنجانا﴾ [الأنعَام: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Wane ne Yake tsirar da ku daga duhuhuwan tududa ruwa, kuna kiran Sa bisa ga ƙanƙan da kai Kuma a ɓoye: 'Lalle ne idan Ka tsirar da mu daga wannan (masifa), haƙiƙa, muna kasancewa daga masu godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Wane ne Yake tsirar da ku daga duhuhuwan tududa ruwa, kuna kiran Sa bisa ga ƙanƙan da kai Kuma a ɓoye: 'Lalle ne idan Ka tsirar da mu daga wannan (masifa), haƙiƙa, muna kasancewa daga masu godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Wane ne Yake tsĩrar da ku daga duhũhuwan tududa ruwa, kunã kiran Sa bisa ga ƙanƙan da kai Kuma a ɓõye: 'Lalle ne idan Ka tsĩrar da mu daga wannan (masĩfa), haƙĩƙa, muna kasancẽwa daga mãsu gõdiya |