Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 64 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿قُلِ ٱللَّهُ يُنَجِّيكُم مِّنۡهَا وَمِن كُلِّ كَرۡبٖ ثُمَّ أَنتُمۡ تُشۡرِكُونَ ﴾
[الأنعَام: 64]
﴿قل الله ينجيكم منها ومن كل كرب ثم أنتم تشركون﴾ [الأنعَام: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Allah ne Yake tsirar da ku daga gare ta, kuma daga dukan baƙin ciki sa'an nan kuma ku, kuna yin shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Allah ne Yake tsirar da ku daga gare ta, kuma daga dukan baƙin ciki sa'an nan kuma ku, kuna yin shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Allah ne Yake tsĩrar da ku daga gare ta, kuma daga dukan baƙin ciki sa'an nan kuma ku, kunã yin shirki |