Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 77 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿فَلَمَّا رَءَا ٱلۡقَمَرَ بَازِغٗا قَالَ هَٰذَا رَبِّيۖ فَلَمَّآ أَفَلَ قَالَ لَئِن لَّمۡ يَهۡدِنِي رَبِّي لَأَكُونَنَّ مِنَ ٱلۡقَوۡمِ ٱلضَّآلِّينَ ﴾
[الأنعَام: 77]
﴿فلما رأى القمر بازغا قال هذا ربي فلما أفل قال لئن لم﴾ [الأنعَام: 77]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan a lokacin da ya ga wata yana mai bayyana, ya ce: "Wannan ne Ubangijina?" Sa'an nan a lokacin da ya faɗi, ya ce: "Lalle ne idan Ubangijina bai shiryar da ni ba, haƙiƙa, ina kasancewa daga mutane ɓatattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lokacin da ya ga wata yana mai bayyana, ya ce: "Wannan ne Ubangijina?" Sa'an nan a lokacin da ya faɗi, ya ce: "Lalle ne idan Ubangijina bai shiryar da ni ba, haƙiƙa, ina kasancewa daga mutane ɓatattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lõkacin da ya ga watã yanã mai bayyana, ya ce: "Wannan ne Ubangijina?" Sa'an nan a lõkacin da ya fãɗi, ya ce: "Lalle ne idan Ubangijina bai shiryar da ni ba, haƙĩƙa, inã kasancẽwa daga mutãne ɓatattu |