Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 76 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿فَلَمَّا جَنَّ عَلَيۡهِ ٱلَّيۡلُ رَءَا كَوۡكَبٗاۖ قَالَ هَٰذَا رَبِّيۖ فَلَمَّآ أَفَلَ قَالَ لَآ أُحِبُّ ٱلۡأٓفِلِينَ ﴾
[الأنعَام: 76]
﴿فلما جن عليه الليل رأى كوكبا قال هذا ربي فلما أفل قال﴾ [الأنعَام: 76]
Abubakar Mahmood Jummi To, a lokacin da dare ya rufe a kansa, ya ga wani tauraro, ya ce: "Wannan ne, ubangijina?" Sa'an nan a lokacin da ya faɗi, ya ce: "Ba ni son masu faɗuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da dare ya rufe a kansa, ya ga wani tauraro, ya ce: "Wannan ne, ubangijina?" Sa'an nan a lokacin da ya faɗi, ya ce: "Ba ni son masu faɗuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lõkacin da dare ya rufe a kansa, ya ga wani taurãro, ya ce: "Wannan ne, ubangijina?" Sa'an nan a lõkacin da ya faɗi, ya ce: "Ba ni son mãsu fãɗuwa |