Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 78 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿فَلَمَّا رَءَا ٱلشَّمۡسَ بَازِغَةٗ قَالَ هَٰذَا رَبِّي هَٰذَآ أَكۡبَرُۖ فَلَمَّآ أَفَلَتۡ قَالَ يَٰقَوۡمِ إِنِّي بَرِيٓءٞ مِّمَّا تُشۡرِكُونَ ﴾
[الأنعَام: 78]
﴿فلما رأى الشمس بازغة قال هذا ربي هذا أكبر فلما أفلت قال﴾ [الأنعَام: 78]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan a lokacin da ya ga rana tana bayyana, ya ce: "Wannan shi ne Ubangijina, wannan ne mafi girma?" Sa'an nan a lokacin da ta faɗi, ya ce: "Ya mutanena! Lalle ne ni barrantacce nake daga abin da kuke yi na shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lokacin da ya ga rana tana bayyana, ya ce: "Wannan shi ne Ubangijina, wannan ne mafi girma?" Sa'an nan a lokacin da ta faɗi, ya ce: "Ya mutanena! Lalle ne ni barrantacce nake daga abin da kuke yi na shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lõkacin da ya ga rãnã tanã bayyana, ya ce: "Wannan shĩ ne Ubangijina, wannan ne mafi girma?" Sa'an nan a lõkacin da ta fãɗi, ya ce: "Ya mutãnena! Lalle ne ni barrantacce nake daga abin da kuke yi na shirki |