Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 90 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ هَدَى ٱللَّهُۖ فَبِهُدَىٰهُمُ ٱقۡتَدِهۡۗ قُل لَّآ أَسۡـَٔلُكُمۡ عَلَيۡهِ أَجۡرًاۖ إِنۡ هُوَ إِلَّا ذِكۡرَىٰ لِلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[الأنعَام: 90]
﴿أولئك الذين هدى الله فبهداهم اقتده قل لا أسألكم عليه أجرا إن﴾ [الأنعَام: 90]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗancan ne Allah Ya shiryar, saboda haka ka yi koyi da shiryarsu. Ka ce: "Ba ni tambayar ku wata ijara. Shi (Alƙur'ani) bai zama ba face tunatarwa ga talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan ne Allah Ya shiryar, saboda haka ka yi koyi da shiryarsu. Ka ce: "Ba ni tambayar ku wata ijara. Shi (Alƙur'ani) bai zama ba face tunatarwa ga talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan ne Allah Ya shiryar, sabõda haka ka yi kõyi da shiryarsu. Ka ce: "Ba ni tambayar ku wata ijãra. Shĩ (Alƙur'ãni) bai zama ba fãce tunãtarwa ga tãlikai |