Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 89 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ ءَاتَيۡنَٰهُمُ ٱلۡكِتَٰبَ وَٱلۡحُكۡمَ وَٱلنُّبُوَّةَۚ فَإِن يَكۡفُرۡ بِهَا هَٰٓؤُلَآءِ فَقَدۡ وَكَّلۡنَا بِهَا قَوۡمٗا لَّيۡسُواْ بِهَا بِكَٰفِرِينَ ﴾
[الأنعَام: 89]
﴿أولئك الذين آتيناهم الكتاب والحكم والنبوة فإن يكفر بها هؤلاء فقد وكلنا﴾ [الأنعَام: 89]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗancan ne waɗanda Muka bai wa Littafi da hukunci da Annabci. To idan waɗannan (mutane) sun kafirta da ita, to, haƙiƙa, Mun wakkala wasu mutane gare ta, ba su zama game da ita kafirai ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan ne waɗanda Muka bai wa Littafi da hukunci da Annabci. To idan waɗannan (mutane) sun kafirta da ita, to, haƙiƙa, Mun wakkala wasu mutane gare ta, ba su zama game da ita kafirai ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan ne waɗanda Muka bai wa Littãfi da hukunci da Annabci. To idan waɗannan (mutãne) sun kãfirta da ita, to, haƙĩƙa, Mun wakkala wasu mutãne gare ta, ba su zama game da ita kãfirai ba |