Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 95 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿۞ إِنَّ ٱللَّهَ فَالِقُ ٱلۡحَبِّ وَٱلنَّوَىٰۖ يُخۡرِجُ ٱلۡحَيَّ مِنَ ٱلۡمَيِّتِ وَمُخۡرِجُ ٱلۡمَيِّتِ مِنَ ٱلۡحَيِّۚ ذَٰلِكُمُ ٱللَّهُۖ فَأَنَّىٰ تُؤۡفَكُونَ ﴾
[الأنعَام: 95]
﴿إن الله فالق الحب والنوى يخرج الحي من الميت ومخرج الميت من﴾ [الأنعَام: 95]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, Allah ne Mai tsagewar ƙwayar hatsi da kwalfar gurtsu. Yana fitar da mai rai daga mamaci, kuma (Shi) Mai fitar da mamaci ne daga mai rai,* wannan ne Allah. To, yaya ake karkatar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Allah ne Mai tsagewar ƙwayar hatsi da kwalfar gurtsu. Yana fitar da mai rai daga mamaci, kuma (Shi) Mai fitar da mamaci ne daga mai rai, wannan ne Allah. To, yaya ake karkatar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Allah ne Mai tsãgewar ƙwãyar hatsi da kwalfar gurtsu. Yanã fitar da mai rai daga mamaci, kuma (Shi) Mai fitar da mamaci ne daga mai rai, wannan ne Allah. To, yãya ake karkatar da ku |