Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 96 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿فَالِقُ ٱلۡإِصۡبَاحِ وَجَعَلَ ٱلَّيۡلَ سَكَنٗا وَٱلشَّمۡسَ وَٱلۡقَمَرَ حُسۡبَانٗاۚ ذَٰلِكَ تَقۡدِيرُ ٱلۡعَزِيزِ ٱلۡعَلِيمِ ﴾
[الأنعَام: 96]
﴿فالق الإصباح وجعل الليل سكنا والشمس والقمر حسبانا ذلك تقدير العزيز العليم﴾ [الأنعَام: 96]
Abubakar Mahmood Jummi Mai tsagewar safiya, kuma Ya sanya dare mai natsuwa, kuma da rana da wata a bisa lissafi. vwannan ne ƙaddarawar Mabuwayi Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Mai tsagewar safiya, kuma Ya sanya dare mai natsuwa, kuma da rana da wata a bisa lissafi. vwannan ne ƙaddarawar Mabuwayi Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Mai tsãgẽwar sãfiya, kuma Ya sanya dare mai natsuwa, kuma da rãna da watã a bisa lissãfi. vwannan ne ƙaddarãwar Mabuwãyi Masani |