×

Kuma lalle ne haƙĩƙa, kun zo Mana ɗai ɗai, kamar yadda Muka 6:94 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-An‘am ⮕ (6:94) ayat 94 in Hausa

6:94 Surah Al-An‘am ayat 94 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 94 - الأنعَام - Page - Juz 7

﴿وَلَقَدۡ جِئۡتُمُونَا فُرَٰدَىٰ كَمَا خَلَقۡنَٰكُمۡ أَوَّلَ مَرَّةٖ وَتَرَكۡتُم مَّا خَوَّلۡنَٰكُمۡ وَرَآءَ ظُهُورِكُمۡۖ وَمَا نَرَىٰ مَعَكُمۡ شُفَعَآءَكُمُ ٱلَّذِينَ زَعَمۡتُمۡ أَنَّهُمۡ فِيكُمۡ شُرَكَٰٓؤُاْۚ لَقَد تَّقَطَّعَ بَيۡنَكُمۡ وَضَلَّ عَنكُم مَّا كُنتُمۡ تَزۡعُمُونَ ﴾
[الأنعَام: 94]

Kuma lalle ne haƙĩƙa, kun zo Mana ɗai ɗai, kamar yadda Muka halittã ku a farkon lõkaci. Kuma kun bar abin da Muka mallaka muku a bayan bayayyakinku, kuma ba Mu gani a tãre da kũ ba, macẽtanku waɗanda kuka riya cẽwa lalle ne sũ, a cikinku mãsu tãrayya ne. Lalle ne, hãƙĩƙa, kõme yã yanyanke a tsakãninku, kuma abin da kuka kasance kunã riyãwa ya ɓace daga gare ku

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولقد جئتمونا فرادى كما خلقناكم أول مرة وتركتم ما خولناكم وراء ظهوركم, باللغة الهوسا

﴿ولقد جئتمونا فرادى كما خلقناكم أول مرة وتركتم ما خولناكم وراء ظهوركم﴾ [الأنعَام: 94]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma lalle ne haƙiƙa, kun zo Mana ɗai ɗai, kamar yadda Muka halitta ku a farkon lokaci. Kuma kun bar abin da Muka mallaka muku a bayan bayayyakinku, kuma ba Mu gani a tare da ku ba, macetanku waɗanda kuka riya cewa lalle ne su, a cikinku masu tarayya ne. Lalle ne, haƙiƙa, kome ya yanyanke a tsakaninku, kuma abin da kuka kasance kuna riyawa ya ɓace daga gare ku
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne haƙiƙa, kun zo Mana ɗai ɗai, kamar yadda Muka halitta ku a farkon lokaci. Kuma kun bar abin da Muka mallaka muku a bayan bayayyakinku, kuma ba Mu gani a tare da ku ba, macetanku waɗanda kuka riya cewa lalle ne su, a cikinku masu tarayya ne. Lalle ne, haƙiƙa, kome ya yanyanke a tsakaninku, kuma abin da kuka kasance kuna riyawa ya ɓace daga gare ku
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne haƙĩƙa, kun zo Mana ɗai ɗai, kamar yadda Muka halittã ku a farkon lõkaci. Kuma kun bar abin da Muka mallaka muku a bayan bayayyakinku, kuma ba Mu gani a tãre da kũ ba, macẽtanku waɗanda kuka riya cẽwa lalle ne sũ, a cikinku mãsu tãrayya ne. Lalle ne, hãƙĩƙa, kõme yã yanyanke a tsakãninku, kuma abin da kuka kasance kunã riyãwa ya ɓace daga gare ku
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek