×

Kuma a lõkacin da Mũsã ya ce wa mutãnensa: "Yã mutãnena! sabõda 61:5 Hausa translation

Quran infoHausaSurah As-saff ⮕ (61:5) ayat 5 in Hausa

61:5 Surah As-saff ayat 5 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah As-saff ayat 5 - الصَّف - Page - Juz 28

﴿وَإِذۡ قَالَ مُوسَىٰ لِقَوۡمِهِۦ يَٰقَوۡمِ لِمَ تُؤۡذُونَنِي وَقَد تَّعۡلَمُونَ أَنِّي رَسُولُ ٱللَّهِ إِلَيۡكُمۡۖ فَلَمَّا زَاغُوٓاْ أَزَاغَ ٱللَّهُ قُلُوبَهُمۡۚ وَٱللَّهُ لَا يَهۡدِي ٱلۡقَوۡمَ ٱلۡفَٰسِقِينَ ﴾
[الصَّف: 5]

Kuma a lõkacin da Mũsã ya ce wa mutãnensa: "Yã mutãnena! sabõda me kuke cũtar da ni, alhãli kuwa lalle kun sani cẽwa lalle nĩ Manzon Alah ne zuwa gare ku?" To, a lõkacin da suka karkace, Allah Ya karkatar da zukãtansu. Kuma Allah bã Ya shiryar da mutãne fasiƙai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإذ قال موسى لقومه ياقوم لم تؤذونني وقد تعلمون أني رسول الله, باللغة الهوسا

﴿وإذ قال موسى لقومه ياقوم لم تؤذونني وقد تعلمون أني رسول الله﴾ [الصَّف: 5]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma a lokacin da Musa ya ce wa mutanensa: "Ya mutanena! saboda me kuke cutar da ni, alhali kuwa lalle kun sani cewa lalle ni Manzon Alah ne zuwa gare ku?" To, a lokacin da suka karkace, Allah Ya karkatar da zukatansu. Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane fasiƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lokacin da Musa ya ce wa mutanensa: "Ya mutanena! saboda me kuke cutar da ni, alhali kuwa lalle kun sani cewa lalle ni Manzon Al1ah ne zuwa gare ku?" To, a lokacin da suka karkace, Allah Ya karkatar da zukatansu. Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane fasiƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lõkacin da Mũsã ya ce wa mutãnensa: "Yã mutãnena! sabõda me kuke cũtar da ni, alhãli kuwa lalle kun sani cẽwa lalle nĩ Manzon Al1ah ne zuwa gare ku?" To, a lõkacin da suka karkace, Allah Ya karkatar da zukãtansu. Kuma Allah bã Ya shiryar da mutãne fasiƙai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek