×

Abin da yake a cikin sammai da abin da yake a cikin 62:1 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Jumu‘ah ⮕ (62:1) ayat 1 in Hausa

62:1 Surah Al-Jumu‘ah ayat 1 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Jumu‘ah ayat 1 - الجُمعَة - Page - Juz 28

﴿يُسَبِّحُ لِلَّهِ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَا فِي ٱلۡأَرۡضِ ٱلۡمَلِكِ ٱلۡقُدُّوسِ ٱلۡعَزِيزِ ٱلۡحَكِيمِ ﴾
[الجُمعَة: 1]

Abin da yake a cikin sammai da abin da yake a cikin kasã sunã tasbĩhi ga Allah, Mamallaki, Mai tsarki' Mabuwãyi, Mai hikima

❮ Previous Next ❯

ترجمة: يسبح لله ما في السموات وما في الأرض الملك القدوس العزيز الحكيم, باللغة الهوسا

﴿يسبح لله ما في السموات وما في الأرض الملك القدوس العزيز الحكيم﴾ [الجُمعَة: 1]

Abubakar Mahmood Jummi
Abin da yake a cikin sammai da abin da yake a cikin kasa suna tasbihi ga Allah, Mamallaki, Mai tsarki' Mabuwayi, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Abin da yake a cikin sammai da abin da yake a cikin kasa suna tasbihi ga Allah, Mamallaki, Mai tsarki' Mabuwayi, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Abin da yake a cikin sammai da abin da yake a cikin kasã sunã tasbĩhi ga Allah, Mamallaki, Mai tsarki' Mabuwãyi, Mai hikima
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek