Quran with Hausa translation - Surah Al-Munafiqun ayat 4 - المُنَافِقُونَ - Page - Juz 28
﴿۞ وَإِذَا رَأَيۡتَهُمۡ تُعۡجِبُكَ أَجۡسَامُهُمۡۖ وَإِن يَقُولُواْ تَسۡمَعۡ لِقَوۡلِهِمۡۖ كَأَنَّهُمۡ خُشُبٞ مُّسَنَّدَةٞۖ يَحۡسَبُونَ كُلَّ صَيۡحَةٍ عَلَيۡهِمۡۚ هُمُ ٱلۡعَدُوُّ فَٱحۡذَرۡهُمۡۚ قَٰتَلَهُمُ ٱللَّهُۖ أَنَّىٰ يُؤۡفَكُونَ ﴾
[المُنَافِقُونَ: 4]
﴿وإذا رأيتهم تعجبك أجسامهم وإن يقولوا تسمع لقولهم كأنهم خشب مسندة يحسبون﴾ [المُنَافِقُونَ: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan ka gan su, sai jikunansu su ba ka sha'awa kuma idan sun faɗa,* za ka saurara ga maganarsu. Kamar dai su ƙyami ne wanda aka jingine. Suna zaton kowace tsawa a kansu take. Su ne maƙiyan, sai ka yi saunarsu. Allah Ya la'ane su. Yaya ake karkatar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan ka gan su, sai jikunansu su ba ka sha'awa kuma idan sun faɗa, za ka saurara ga maganarsu. Kamar dai su ƙyami ne wanda aka jingine. Suna zaton kowace tsawa a kansu take. Su ne maƙiyan, sai ka yi saunarsu. Allah Ya la'ane su. Yaya ake karkatar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kã gan su, sai jikunansu su bã ka sha'awa kuma idan sun faɗa, zã ka saurãra ga maganarsu. Kamar dai sũ ƙyami ne wanda aka jingine. Sunã zaton kõwace tsãwa a kansu take. Sũ ne maƙiyan, sai ka yi saunarsu. Allah Yã la'ane su. Yãya ake karkatar da su |