Quran with Hausa translation - Surah Al-Munafiqun ayat 5 - المُنَافِقُونَ - Page - Juz 28
﴿وَإِذَا قِيلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡاْ يَسۡتَغۡفِرۡ لَكُمۡ رَسُولُ ٱللَّهِ لَوَّوۡاْ رُءُوسَهُمۡ وَرَأَيۡتَهُمۡ يَصُدُّونَ وَهُم مُّسۡتَكۡبِرُونَ ﴾
[المُنَافِقُونَ: 5]
﴿وإذا قيل لهم تعالوا يستغفر لكم رسول الله لووا رءوسهم ورأيتهم يصدون﴾ [المُنَافِقُونَ: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan aka ce musu "Ku zo Manzon Allah ya nema maku gafara," Sai su gyaɗa kawunansu, kuma ka gan su suna kangewa, alhali kuwa suna masu girman kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce musu "Ku zo Manzon Allah ya nema maku gafara," Sai su gyaɗa kawunansu, kuma ka gan su suna kangewa, alhali kuwa suna masu girman kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce musu "Ku zo Manzon Allah ya nẽma maku gãfara," Sai su gyãɗa kãwunansu, kuma ka gan su sunã kangẽwa, alhãli kuwa sunã mãsu girman kai |