Quran with Hausa translation - Surah Al-Munafiqun ayat 3 - المُنَافِقُونَ - Page - Juz 28
﴿ذَٰلِكَ بِأَنَّهُمۡ ءَامَنُواْ ثُمَّ كَفَرُواْ فَطُبِعَ عَلَىٰ قُلُوبِهِمۡ فَهُمۡ لَا يَفۡقَهُونَ ﴾
[المُنَافِقُونَ: 3]
﴿ذلك بأنهم آمنوا ثم كفروا فطبع على قلوبهم فهم لا يفقهون﴾ [المُنَافِقُونَ: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan, domin lalle su, sun yi imani, sa'an nan kuma suka kafirta, sai aka yunƙe a kan zukatansu. Saboda su, ba su fahimta |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan, domin lalle su, sun yi imani, sa'an nan kuma suka kafirta, sai aka yunƙe a kan zukatansu. Saboda su, ba su fahimta |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan, dõmin lalle sũ, sun yi ĩmãni, sa'an nan kuma suka kãfirta, sai aka yunƙe a kan zukãtansu. Sabõda sũ, bã su fahimta |