Quran with Hausa translation - Surah At-Taghabun ayat 10 - التغَابُن - Page - Juz 28
﴿وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَكَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَآ أُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلنَّارِ خَٰلِدِينَ فِيهَاۖ وَبِئۡسَ ٱلۡمَصِيرُ ﴾
[التغَابُن: 10]
﴿والذين كفروا وكذبوا بآياتنا أولئك أصحاب النار خالدين فيها وبئس المصير﴾ [التغَابُن: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta, kuma suka ƙaryata game da ayoyin Mu, waɗannan sune'yan wuta, suna madawwama a cikinta. Kuma tir da makoma, ita |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta, kuma suka ƙaryata game da ayoyinMu, waɗannan sune'yan wuta, suna madawwama a cikinta. Kuma tir da makoma, ita |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta, kuma suka ƙaryata game da ayõyinMu, waɗannan sũne'yan wuta, sunã madawwama a cikinta. Kuma tir da makõma, ita |