Quran with Hausa translation - Surah AT-Talaq ayat 7 - الطَّلَاق - Page - Juz 28
﴿لِيُنفِقۡ ذُو سَعَةٖ مِّن سَعَتِهِۦۖ وَمَن قُدِرَ عَلَيۡهِ رِزۡقُهُۥ فَلۡيُنفِقۡ مِمَّآ ءَاتَىٰهُ ٱللَّهُۚ لَا يُكَلِّفُ ٱللَّهُ نَفۡسًا إِلَّا مَآ ءَاتَىٰهَاۚ سَيَجۡعَلُ ٱللَّهُ بَعۡدَ عُسۡرٖ يُسۡرٗا ﴾
[الطَّلَاق: 7]
﴿لينفق ذو سعة من سعته ومن قدر عليه رزقه فلينفق مما آتاه﴾ [الطَّلَاق: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Sai mawadaci ya ciyar daga wadatarsa kuma wanda aka ƙuntata masa arzikinsa, to, sai ya ciyar daga abin da Allah Ya ba shi. Allah ba Ya kallafa wa wani rai face abin da Ya ba shi. Allah zai sanya sauƙi a bayan tsanani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai mawadaci ya ciyar daga wadatarsa kuma wanda aka ƙuntata masa arzikinsa, to, sai ya ciyar daga abin da Allah Ya ba shi. Allah ba Ya kallafa wa wani rai face abin da Ya ba shi. Allah zai sanya sauƙi a bayan tsanani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai mawadãci ya ciyar daga wadãtarsa kuma wanda aka ƙuntata masa arzikinsa, to, sai ya ciyar daga abin da Allah Ya bã shi. Allah bã Ya kallafa wa wani rai fãce abin da Ya bã shi. Allah zai sanya sauƙi a bãyan tsanani |