Quran with Hausa translation - Surah AT-Talaq ayat 8 - الطَّلَاق - Page - Juz 28
﴿وَكَأَيِّن مِّن قَرۡيَةٍ عَتَتۡ عَنۡ أَمۡرِ رَبِّهَا وَرُسُلِهِۦ فَحَاسَبۡنَٰهَا حِسَابٗا شَدِيدٗا وَعَذَّبۡنَٰهَا عَذَابٗا نُّكۡرٗا ﴾
[الطَّلَاق: 8]
﴿وكأين من قرية عتت عن أمر ربها ورسله فحاسبناها حسابا شديدا وعذبناها﴾ [الطَّلَاق: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da yawa* daga alƙarya wadda ta yi tsaurin kai daga barin umurnin Ubangijinta da ManzanninSa, sai Muka yi mata hisabi, hisabi mai tsanani, kuma Muka, azabtar da ita azaba abar ƙyama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa daga alƙarya wadda ta yi tsaurin kai daga barin umurnin Ubangijinta da ManzanninSa, sai Muka yi mata hisabi, hisabi mai tsanani, kuma Muka, azabtar da ita azaba abar ƙyama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa daga alƙarya wadda ta yi tsaurin kai daga barin umurnin Ubangijinta da ManzanninSa, sai Muka yi mata hisãbi, hisãbi mai tsanani, kuma Muka, azabtar da ita azãba abar ƙyãma |