Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 16 - المُلك - Page - Juz 29
﴿ءَأَمِنتُم مَّن فِي ٱلسَّمَآءِ أَن يَخۡسِفَ بِكُمُ ٱلۡأَرۡضَ فَإِذَا هِيَ تَمُورُ ﴾
[المُلك: 16]
﴿أأمنتم من في السماء أن يخسف بكم الأرض فإذا هي تمور﴾ [المُلك: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Shin ko kun amince cewa wanda ke cikin sama, ba zai iya shafe ƙasa tare da ku ba, sai ga ta tana mai girgiza |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin ko kun amince cewa wanda ke cikin sama, ba zai iya shafe ƙasa tare da ku ba, sai ga ta tana mai girgiza |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin kõ kun amince cewa wanda ke cikin sama, bã zai iya shãfe ƙasa tãre da ku ba, sai ga ta tana mai girgiza |