Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 17 - المُلك - Page - Juz 29
﴿أَمۡ أَمِنتُم مَّن فِي ٱلسَّمَآءِ أَن يُرۡسِلَ عَلَيۡكُمۡ حَاصِبٗاۖ فَسَتَعۡلَمُونَ كَيۡفَ نَذِيرِ ﴾ 
[المُلك: 17]
﴿أم أمنتم من في السماء أن يرسل عليكم حاصبا فستعلمون كيف نذير﴾ [المُلك: 17]
| Abubakar Mahmood Jummi Ko kun amince cewa wanda ke cikin sama ba zai iya sako muku iskar guguwa ba? To, za ku san yadda (aƙibar) gargaɗi Na take  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ko kun amince cewa wanda ke cikin sama ba zai iya sako muku iskar guguwa ba? To, za ku san yadda (aƙibar) gargaɗiNa take  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kun amincẽ cewa wanda ke cikin sama bã zai iya sako muku iskar gũguwa ba? To, zã ku san yadda (ãƙibar) gargaɗiNa take  |