Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 18 - المُلك - Page - Juz 29
﴿وَلَقَدۡ كَذَّبَ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡ فَكَيۡفَ كَانَ نَكِيرِ ﴾
[المُلك: 18]
﴿ولقد كذب الذين من قبلهم فكيف كان نكير﴾ [المُلك: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle, waɗanda ke gabansu sun ƙaryata (manzanni). To, yaya (aƙibar) gargaɗi Na ta kasance |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, waɗanda ke gabansu sun ƙaryata (manzanni). To, yaya (aƙibar) gargaɗiNa ta kasance |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, waɗanda ke gabansu sun ƙaryata (manzanni). To, yãya (ãƙibar) gargaɗiNa ta kasance |