Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 19 - المُلك - Page - Juz 29
﴿أَوَلَمۡ يَرَوۡاْ إِلَى ٱلطَّيۡرِ فَوۡقَهُمۡ صَٰٓفَّٰتٖ وَيَقۡبِضۡنَۚ مَا يُمۡسِكُهُنَّ إِلَّا ٱلرَّحۡمَٰنُۚ إِنَّهُۥ بِكُلِّ شَيۡءِۭ بَصِيرٌ ﴾
[المُلك: 19]
﴿أو لم يروا إلى الطير فوقهم صافات ويقبضن ما يمسكهن إلا الرحمن﴾ [المُلك: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Ba za su yi dubi ba zuwa ga tsuntsaye a kansu, masu sanwa, kuma suna fiffikawa, babu mai riƙe da su sai (Allah), Mairahama? Lalle shi Mai gani ne ga dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba za su yi dubi ba zuwa ga tsuntsaye a kansu, masu sanwa, kuma suna fiffikawa, babu mai riƙe da su sai (Allah), Mairahama? Lalle shi Mai gani ne ga dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã zã su yi dũbi ba zuwa ga tsuntsãye a kansu, mãsu sanwã, kuma suna fiffikãwa, bãbu mai riƙe da su sai (Allah), Mairahama? Lalle shi Mai gani ne ga dukan kõme |