Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 2 - المُلك - Page - Juz 29
﴿ٱلَّذِي خَلَقَ ٱلۡمَوۡتَ وَٱلۡحَيَوٰةَ لِيَبۡلُوَكُمۡ أَيُّكُمۡ أَحۡسَنُ عَمَلٗاۚ وَهُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡغَفُورُ ﴾
[المُلك: 2]
﴿الذي خلق الموت والحياة ليبلوكم أيكم أحسن عملا وهو العزيز الغفور﴾ [المُلك: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne Wanda Ya halitta mutuwa da rayuwa domin Ya jarraba ku, Ya nuna waye daga cikinku ya fi kyawon aiki, Shi ne Mabuwayi, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne Wanda Ya halitta mutuwa da rayuwa domin Ya jarraba ku, Ya nuna waye daga cikinku ya fi kyawon aiki, Shi ne Mabuwayi, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne Wanda Ya halitta mutuwa da rãyuwa domin Ya jarraba ku, Ya nũna wãye daga cikinku ya fi kyãwon aiki, Shi ne Mabuwãyi, Mai gafara |