Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 3 - المُلك - Page - Juz 29
﴿ٱلَّذِي خَلَقَ سَبۡعَ سَمَٰوَٰتٖ طِبَاقٗاۖ مَّا تَرَىٰ فِي خَلۡقِ ٱلرَّحۡمَٰنِ مِن تَفَٰوُتٖۖ فَٱرۡجِعِ ٱلۡبَصَرَ هَلۡ تَرَىٰ مِن فُطُورٖ ﴾
[المُلك: 3]
﴿الذي خلق سبع سموات طباقا ما ترى في خلق الرحمن من تفاوت﴾ [المُلك: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne wanda Ya halitta sammai bakawi, ɗabaƙoƙi a kan juna, ba za ka ga goggociya ba a cikin halittar (Allah) Mai rahama. Ka sake dubawa, ko za ka ga wata ɓaraka |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne wanda Ya halitta sammai bakawi, ɗabaƙoƙi a kan juna, ba za ka ga goggociya ba a cikin halittar (Allah) Mai rahama. Ka sake dubawa, ko za ka ga wata ɓaraka |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne wanda Ya halitta sammai bakawi, ɗabaƙõƙi a kan jũna, bã za ka ga goggociya ba a cikin halittar (Allah) Mai rahama. Ka sãke dũbawa, ko za ka ga wata ɓaraka |