Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 22 - المُلك - Page - Juz 29
﴿أَفَمَن يَمۡشِي مُكِبًّا عَلَىٰ وَجۡهِهِۦٓ أَهۡدَىٰٓ أَمَّن يَمۡشِي سَوِيًّا عَلَىٰ صِرَٰطٖ مُّسۡتَقِيمٖ ﴾
[المُلك: 22]
﴿أفمن يمشي مكبا على وجهه أهدى أمن يمشي سويا على صراط مستقيم﴾ [المُلك: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, wanda ke tafiya a kife a kan fuskarsa ya fi zama a kan shiryuwa, ko kuwa wanda ke tafiya miƙe a kan hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, wanda ke tafiya a kife a kan fuskarsa ya fi zama a kan shiryuwa, ko kuwa wanda ke tafiya miƙe a kan hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, wanda ke tafiya a kife a kan fuskarsa yã fi zama a kan shiryuwa, ko kuwa wanda ke tafiya miƙe a kan hanya madaidaiciya |