Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 4 - المُلك - Page - Juz 29
﴿ثُمَّ ٱرۡجِعِ ٱلۡبَصَرَ كَرَّتَيۡنِ يَنقَلِبۡ إِلَيۡكَ ٱلۡبَصَرُ خَاسِئٗا وَهُوَ حَسِيرٞ ﴾
[المُلك: 4]
﴿ثم ارجع البصر كرتين ينقلب إليك البصر خاسئا وهو حسير﴾ [المُلك: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan ka sake maimaita, dubawa, ganinka zai komo maka, gajiyayye, ba da ganin wata naƙasa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan ka sake maimaita, dubawa, ganinka zai komo maka, gajiyayye, ba da ganin wata naƙasa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan ka sake maimaita, dũbãwa, ganinka zai komo maka, gajiyayye, ba da ganin wata naƙasa bã |