Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 1 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿نٓۚ وَٱلۡقَلَمِ وَمَا يَسۡطُرُونَ ﴾
[القَلَم: 1]
﴿ن والقلم وما يسطرون﴾ [القَلَم: 1]
| Abubakar Mahmood Jummi N. Na rantse da alƙalami da abin da (marubuta) suke rubutawa |
| Abubakar Mahmoud Gumi N. Na rantse da alƙalami da abin da (marubuta) suke rubutawa |
| Abubakar Mahmoud Gumi Ñ. Na rantse da alƙalami da abin da (marubũta) suke rubũtãwa |