Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 20 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿فَأَصۡبَحَتۡ كَٱلصَّرِيمِ ﴾
[القَلَم: 20]
﴿فأصبحت كالصريم﴾ [القَلَم: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ta wayi gari (baƙa ƙirin) kamar dare |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ta wayi gari (baƙa ƙirin) kamar dare |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ta wãyi gari (baƙa ƙirin) kamar dare |