Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 19 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿فَطَافَ عَلَيۡهَا طَآئِفٞ مِّن رَّبِّكَ وَهُمۡ نَآئِمُونَ ﴾
[القَلَم: 19]
﴿فطاف عليها طائف من ربك وهم نائمون﴾ [القَلَم: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Wani mai kewayawa daga Ubangijinka ya kewaya a kanta, (ya ƙone ta,) alhali suna barci |
Abubakar Mahmoud Gumi Wani mai kewayawa daga Ubangijinka ya kewaya a kanta, (ya ƙone ta,) alhali suna barci |
Abubakar Mahmoud Gumi Wani mai kẽwayãwa daga Ubangijinka ya kẽwayã a kanta, (ya ƙone ta,) alhãli sunã barci |