Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 32 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿عَسَىٰ رَبُّنَآ أَن يُبۡدِلَنَا خَيۡرٗا مِّنۡهَآ إِنَّآ إِلَىٰ رَبِّنَا رَٰغِبُونَ ﴾
[القَلَم: 32]
﴿عسى ربنا أن يبدلنا خيرا منها إنا إلى ربنا راغبون﴾ [القَلَم: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Mai yiwuwa ne Ubangijinmu Ya musanya mana da wani abu da ya fi ta. Lalle, mu (ba mu yanke ƙauna ba) zuwa ga Ubangijinmu, masu kwaɗayi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Mai yiwuwa ne Ubangijinmu Ya musanya mana da wani abu da ya fi ta. Lalle, mu (ba mu yanke ƙauna ba) zuwa ga Ubangijinmu, masu kwaɗayi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Mai yiwuwa ne Ubangijinmu Ya musanya mana da wani abu da yã fi ta. Lalle, mũ (ba mu yanke ƙauna ba) zuwa ga Ubangijinmu, mãsu kwaɗayi ne |