Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 33 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿كَذَٰلِكَ ٱلۡعَذَابُۖ وَلَعَذَابُ ٱلۡأٓخِرَةِ أَكۡبَرُۚ لَوۡ كَانُواْ يَعۡلَمُونَ ﴾
[القَلَم: 33]
﴿كذلك العذاب ولعذاب الآخرة أكبر لو كانوا يعلمون﴾ [القَلَم: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Haka dai azabar* take, kuma lalle ne azabar Lahira ta fi girma, in da sun kasance za su iya ganewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Haka dai azabar take, kuma lalle ne azabar Lahira ta fi girma, in da sun kasance za su iya ganewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Haka dai azãbar take, kuma lalle ne azãbar Lãhira ta fi girma, in da sun kasance zã su iya gãnẽwã |