Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 41 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿أَمۡ لَهُمۡ شُرَكَآءُ فَلۡيَأۡتُواْ بِشُرَكَآئِهِمۡ إِن كَانُواْ صَٰدِقِينَ ﴾
[القَلَم: 41]
﴿أم لهم شركاء فليأتوا بشركائهم إن كانوا صادقين﴾ [القَلَم: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Ko suna da abokan tarewa (ga wannan ra'ayi)? To, sai su kawo abokan tarayyarsu, idan sun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko suna da abokan tarewa (ga wannan ra'ayi)? To, sai su kawo abokan tarayyarsu, idan sun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ sunã da abõkan tãrẽwa (ga wannan ra'ayi)? To, sai su kãwo abõkan tãrayyarsu, idan sun kasance mãsu gaskiya |