Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 42 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿يَوۡمَ يُكۡشَفُ عَن سَاقٖ وَيُدۡعَوۡنَ إِلَى ٱلسُّجُودِ فَلَا يَسۡتَطِيعُونَ ﴾
[القَلَم: 42]
﴿يوم يكشف عن ساق ويدعون إلى السجود فلا يستطيعون﴾ [القَلَم: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Ranar da za a kuranye ƙwabri, kuma a kira su zuwa ga yin sujada, sai ba za su iyawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da za a kuranye ƙwabri, kuma a kira su zuwa ga yin sujuda, sai ba za su iyawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da zã a kuranye ƙwabri, kuma a kira su zuwa ga yin sujũda, sai bã zã su iyãwa ba |