Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 50 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿فَٱجۡتَبَٰهُ رَبُّهُۥ فَجَعَلَهُۥ مِنَ ٱلصَّٰلِحِينَ ﴾
[القَلَم: 50]
﴿فاجتباه ربه فجعله من الصالحين﴾ [القَلَم: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Ubangijinsa Ya zaɓe shi, sa'an nan Ya sanya shi a cikin mutanen kirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Ubangijinsa Ya zaɓe shi, sa'an nan Ya sanya shi a cikin mutanen kirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Ubangijinsa Ya zãɓe shi, sa'an nan Ya sanya shi a cikin mutãnen kirki |