Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 51 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿وَإِن يَكَادُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لَيُزۡلِقُونَكَ بِأَبۡصَٰرِهِمۡ لَمَّا سَمِعُواْ ٱلذِّكۡرَ وَيَقُولُونَ إِنَّهُۥ لَمَجۡنُونٞ ﴾
[القَلَم: 51]
﴿وإن يكاد الذين كفروا ليزلقونك بأبصارهم لما سمعوا الذكر ويقولون إنه لمجنون﴾ [القَلَم: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle, ne waɗanda suka kafirta suna yin kamar su kayar da kai sabo da kallonsu (kallon mamaki), a lokacin da suke jin karatun Alƙur'ani, kuma suna cewa, "Lalle ne shi mahaukaci ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, ne waɗanda suka kafirta suna yin kamar su kayar da kai sabo da kallonsu (kallon mamaki), a lokacin da suke jin karatun Alƙur'ani, kuma suna cewa, "Lalle ne shi mahaukaci ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, ne waɗanda suka kãfirta sunã yin kamar su kãyar da kai sabõ da kallonsu (kallon mãmãki), a lokacin da suke jin karãtun Alƙur'ãni, kuma sunã cẽwa, "Lalle ne shi mahaukaci ne |