Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 49 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿لَّوۡلَآ أَن تَدَٰرَكَهُۥ نِعۡمَةٞ مِّن رَّبِّهِۦ لَنُبِذَ بِٱلۡعَرَآءِ وَهُوَ مَذۡمُومٞ ﴾
[القَلَم: 49]
﴿لولا أن تداركه نعمة من ربه لنبذ بالعراء وهو مذموم﴾ [القَلَم: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Ba domin ni'ima daga wajen Ubangijinsa ta riske shi ba, lalle ne da an jefa shi a cikin wofintacciyar ƙasa, alhali yana abin zargi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba domin ni'ima daga wajen Ubangijinsa ta riske shi ba, lalle ne da an jefa shi a cikin wofintacciyar ƙasa, alhali yana abin zargi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba dõmin ni'ima daga wajen Ubangijinsa tã riske shi ba, lalle ne da an jẽfa shi a cikin wõfintacciyar ƙasa, alhãli yanã abin zargi |