Quran with Hausa translation - Surah Al-haqqah ayat 17 - الحَاقة - Page - Juz 29
﴿وَٱلۡمَلَكُ عَلَىٰٓ أَرۡجَآئِهَاۚ وَيَحۡمِلُ عَرۡشَ رَبِّكَ فَوۡقَهُمۡ يَوۡمَئِذٖ ثَمَٰنِيَةٞ ﴾
[الحَاقة: 17]
﴿والملك على أرجائها ويحمل عرش ربك فوقهم يومئذ ثمانية﴾ [الحَاقة: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mala'iku (su bayyana) a kan sasanninta, kuma wasu (mala'iku) takwas na ɗauke da Al'arshin Ubangijinka, a sama da su, a wannan ranar |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mala'iku (su bayyana) a kan sasanninta, kuma wasu (mala'iku) takwas na ɗauke da Al'arshin Ubangijinka, a sama da su, a wannan ranar |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma malã'iku (su bayyana) a kan sãsanninta, kuma wasu (malã'iku) takwas na ɗauke da Al'arshin Ubangijinka, a sama da su, a wannan rãnar |