Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 116 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿قَالَ أَلۡقُواْۖ فَلَمَّآ أَلۡقَوۡاْ سَحَرُوٓاْ أَعۡيُنَ ٱلنَّاسِ وَٱسۡتَرۡهَبُوهُمۡ وَجَآءُو بِسِحۡرٍ عَظِيمٖ ﴾
[الأعرَاف: 116]
﴿قال ألقوا فلما ألقوا سحروا أعين الناس واسترهبوهم وجاءو بسحر عظيم﴾ [الأعرَاف: 116]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ku jefa." To a okacin da suka jefa, suka sihirce idanun mutane kuma suka tsoratar da su; Kuma suka je da tsafi mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ku jefa." To a 1okacin da suka jefa, suka sihirce idanun mutane kuma suka tsoratar da su; Kuma suka je da tsafi mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ku jẽfa." To a 1õkacin da suka jẽfa, suka sihirce idãnun mutãne kuma suka tsõratar da su; Kuma suka jẽ da tsafi mai girma |