Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 117 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿۞ وَأَوۡحَيۡنَآ إِلَىٰ مُوسَىٰٓ أَنۡ أَلۡقِ عَصَاكَۖ فَإِذَا هِيَ تَلۡقَفُ مَا يَأۡفِكُونَ ﴾
[الأعرَاف: 117]
﴿وأوحينا إلى موسى أن ألق عصاك فإذا هي تلقف ما يأفكون﴾ [الأعرَاف: 117]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka yi wahayi zuwa ga Musa cewa: "Ka jefa sandarka." Sai ga ta tana laƙumar abin da suke ƙarya da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka yi wahayi zuwa ga Musa cewa: "Ka jefa sandarka." Sai ga ta tana laƙumar abin da suke ƙarya da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka yi wahayi zuwa ga Mũsã cẽwa: "Ka jẽfa sandarka." Sai gã ta tanã lãƙumar abin da suke ƙarya da shi |