Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 115 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿قَالُواْ يَٰمُوسَىٰٓ إِمَّآ أَن تُلۡقِيَ وَإِمَّآ أَن نَّكُونَ نَحۡنُ ٱلۡمُلۡقِينَ ﴾
[الأعرَاف: 115]
﴿قالوا ياموسى إما أن تلقي وإما أن نكون نحن الملقين﴾ [الأعرَاف: 115]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ya Musa! Ko dai ka jefa, ko kuwa mu kasance, mu ne, masu jefawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya Musa! Ko dai ka jefa, ko kuwa mu kasance, mu ne, masu jefawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya Mũsã! Kõ dai ka jẽfa, kõ kuwa mu kasance, mũ ne, mãsu jẽfãwa |