Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 126 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَمَا تَنقِمُ مِنَّآ إِلَّآ أَنۡ ءَامَنَّا بِـَٔايَٰتِ رَبِّنَا لَمَّا جَآءَتۡنَاۚ رَبَّنَآ أَفۡرِغۡ عَلَيۡنَا صَبۡرٗا وَتَوَفَّنَا مُسۡلِمِينَ ﴾
[الأعرَاف: 126]
﴿وما تنقم منا إلا أن آمنا بآيات ربنا لما جاءتنا ربنا أفرغ﴾ [الأعرَاف: 126]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba ka zargin kome daga gare mu face domin mun yi imani da ayoyin Ubangijinmu a lokacin da suka zo mana! Ya Ubangijinmu! Ka zuba haƙuri a kanmu, kuma Ka cika mana muna Musulmai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ka zargin kome daga gare mu face domin mun yi imani da ayoyin Ubangijinmu a lokacin da suka zo mana! Ya Ubangijinmu! Ka zuba haƙuri a kanmu, kuma Ka cika mana muna Musulmai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã ka zargin kõme daga gare mu fãce dõmin mun yi ĩmãni da ãyõyin Ubangijinmu a lõkacin da suka zõ mana! Ya Ubangijinmu! Ka zuba haƙuri a kanmu, kuma Ka cika mana munã Musulmai |