Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 127 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَقَالَ ٱلۡمَلَأُ مِن قَوۡمِ فِرۡعَوۡنَ أَتَذَرُ مُوسَىٰ وَقَوۡمَهُۥ لِيُفۡسِدُواْ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَيَذَرَكَ وَءَالِهَتَكَۚ قَالَ سَنُقَتِّلُ أَبۡنَآءَهُمۡ وَنَسۡتَحۡيِۦ نِسَآءَهُمۡ وَإِنَّا فَوۡقَهُمۡ قَٰهِرُونَ ﴾
[الأعرَاف: 127]
﴿وقال الملأ من قوم فرعون أتذر موسى وقومه ليفسدوا في الأرض ويذرك﴾ [الأعرَاف: 127]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mashawarta daga mutanen Fir'auna suka ce: "Shin, za ka bar Musa da mutanensa domin su yi ɓarna a cikin ƙasa, kuma ya bar ka, kai da gumakanka?" Ya ce: "Za mu yayyanka ɗiyansu maza kuma mu raya matansu; kuma lalle ne mu, a bisa gare su, marinjaya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mashawarta daga mutanen Fir'auna suka ce: "Shin, za ka bar Musa da mutanensa domin su yi ɓarna a cikin ƙasa, kuma ya bar ka, kai da gumakanka?" Ya ce: "Za mu yayyanka ɗiyansu maza kuma mu raya matansu; kuma lalle ne mu, a bisa gare su, marinjaya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mashawarta daga mutãnen Fir'auna suka ce: "Shin, zã ka bar Mũsã da mutãnensa dõmin su yi ɓarna a cikin ƙasa, kuma ya bar ka, kai da gumãkanka?" Ya ce: "Zã mu yayyanka ɗiyansu maza kuma mu rãya mãtansu; kuma lalle ne mũ, a bisa gare su, marinjãya ne |