Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 144 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿قَالَ يَٰمُوسَىٰٓ إِنِّي ٱصۡطَفَيۡتُكَ عَلَى ٱلنَّاسِ بِرِسَٰلَٰتِي وَبِكَلَٰمِي فَخُذۡ مَآ ءَاتَيۡتُكَ وَكُن مِّنَ ٱلشَّٰكِرِينَ ﴾
[الأعرَاف: 144]
﴿قال ياموسى إني اصطفيتك على الناس برسالاتي وبكلامي فخذ ما آتيتك وكن﴾ [الأعرَاف: 144]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Musa! Lalle ne Ni, Na zaɓe ka bisa ga mutane da manzanciNa, kuma da maganaTa. Saboda haka ka riƙi abin da Na ba ka, kuma ka kasance daga masu godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Musa! Lalle ne Ni, Na zaɓe ka bisa ga mutane da manzanciNa, kuma da maganaTa. Saboda haka ka riƙi abin da Na ba ka, kuma ka kasance daga masu godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Mũsã! Lalle ne Nĩ, Nã zãɓe ka bisa ga mutãne da manzanciNa, kuma da maganãTa. Sabõda haka ka riƙi abin da Nã bã ka, kuma ka kasance daga mãsu gõdiya |