Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 145 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَكَتَبۡنَا لَهُۥ فِي ٱلۡأَلۡوَاحِ مِن كُلِّ شَيۡءٖ مَّوۡعِظَةٗ وَتَفۡصِيلٗا لِّكُلِّ شَيۡءٖ فَخُذۡهَا بِقُوَّةٖ وَأۡمُرۡ قَوۡمَكَ يَأۡخُذُواْ بِأَحۡسَنِهَاۚ سَأُوْرِيكُمۡ دَارَ ٱلۡفَٰسِقِينَ ﴾
[الأعرَاف: 145]
﴿وكتبنا له في الألواح من كل شيء موعظة وتفصيلا لكل شيء فخذها﴾ [الأعرَاف: 145]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka rubuta masa a cikin alluna daga kowane abu, wa'azi da rarrabewa ga dukan kowane abu: "Sai ka riƙe su da ƙarfi, kuma ka umurci mutanenka, su yi riƙo ga abin da yake mafi kyawunsu;* za Ni nuna muku gidan fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka rubuta masa a cikin alluna daga kowane abu, wa'azi da rarrabewa ga dukan kowane abu: "Sai ka riƙe su da ƙarfi, kuma ka umurci mutanenka, su yi riƙo ga abin da yake mafi kyawunsu; za Ni nuna muku gidan fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka rubũta masa a cikin alluna daga kõwane abu, wa'azi da rarrabẽwa ga dukan kõwane abu: "Sai ka riƙe su da ƙarfi, kuma ka umurci mutãnenka, su yi riƙo ga abin da yake mafi kyawunsu; zã Ni nũna muku gidan fãsiƙai |